Isa ga babban shafi
Kasuwanci

Iskar Gas ta girki na samun karbuwa a Arewacin Najeriya

Sauti 09:57
Kilo 6 na tukunyar iskar gas ta girki
Kilo 6 na tukunyar iskar gas ta girki RFI Hausa/Abba
Da: Ahmed Abba

A Najeriya Iskar Gas ta girki na samun karbuwa a Arewacin kasar, da aka saba amfani da itace, ko gawayi da Kalazir a baya, abin da ya kaiga 'yan kasuwa rige-rigen shiga harkokin na sayar da iskar ta Gas. To sai dai hukumomin da ke kula da sabgar ta Gas sun fara daukar matakai ganin hadarin da ke cikin wannan haraka, kamar yadda zakuji cikin wannan shiri na kasuwa akai miki dole tare da Ahmed Abba tuni mahukunta suka rufe wasu cibiyoyi da ke aiki ba bisa ka'ida ba a garin Kaduna.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.