Najeriya
An cimma sabuwar matsaya dangane da tsaro a Kaduna
Wallafawa ranar:
Matsallar tsaro a wasu yankunan Najeriya ya tilastawa al’uma cimma yarjejeniya da wasu kungiyoyi tareda samar da yan sintri a wasu daga cikin jihohin kasar.Jihar Kaduna a Najeriya na daya daga cikin yankunan da aka samara da irin wannan runduna.
Talla
Biyo bayan dakatar da aikin 'Yan sintiri a jihar Kaduna a tarayyar Najeriya da rundunar 'Yan Sanda ta yi, gwamnatin jihar ta bibiyi matakin tare da cimma wata yarjejeniya da rundunar.
Samuel Aruwan shine kwamishinan ma'aikatar tsaro da harkokin cikin gida na jihar ya kawo Karin haske.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu