Ilimi Hasken Rayuwa

Yadda Jami'ar jihar Bauchi ke taka rawa wajen magance kalubalen ilimi a Arewacin Najeriya

Sauti 10:09
Kofar shigar Jami'ar Bauchi a Tarayyar Najeriya
Kofar shigar Jami'ar Bauchi a Tarayyar Najeriya nigeriascholars.com

Shirin Ilimi hasken rayuwa tare da Bashir Ibrahim Idris a wannan karon ya duba kalubalen Ilimin da arewacin Najeriya ya fuskanta, matakin da ya tilasta jihohi samar da jami'o'i don habaka harkar ilimin tsakanin al'ummarsu.