Rikicin Boko Haram, mutane dubu 22 sun bace a Najeriya - Red Cross
Wallafawa ranar:
Kungiyar agaji ta Red Cross ta nuna damuwa kan matsanaicin halin jin kai da al’umma suka shiga a Najeriya, masamman yankin Arewa maso Gabashin kasar dake fama da rikicin Boko-Haram.Shugaban kungiyar dake ziyara a Najeriya, Peter Maurer a yayin wani taron manema labarai a birnin Lagos, ya ce, akalla mutane dubu 22 sun bance bat a yankin, sakamakon gudjewa hare-haren Mayakan jihadi.Ahmad Abba ya halarci taron manema labaran kuma ga rahotan da ya hada mana.
Rikicin Boko Haram mutane dubu 22 sun batce a Najeriya - Red Cross
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu