Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare

Tattaunawa da ra'ayoyin masu saurare kan harajin ajiya ko cire kudi a bankunan Najeriya

Wallafawa ranar:

Ra'ayoyin masu sauraro na wannan rana tare da Zainab Ibrahim ya tattauna kan matakin babban bankin Najeriya CBN na karin harin masu ajiya da kuma fitar da kudin a bankunan kasar.

Takardun kudin Naira a Najeriya
Takardun kudin Naira a Najeriya file