Gwamnatin Najeriya ta gindaya sharruda kafin bude kan iyakokin ta

Sauti 10:00
Najeriya ta ci gaba da rufe iyakokin ta
Najeriya ta ci gaba da rufe iyakokin ta AFP Photo/PIUS UTOMI EKPEI

Shirin Kasuwa Akai Miki Dole da wannan mako tare da Ahmed Abba ya yi nazari ne kan wasu sharruda da shugaban hukumar kwastam a Najeriya Kanal Hamid Ali ya gindaya kafin gwamnatin kasar ta bude iyakokinta da ta rufe da kasashe makwabta kamar su Nijar, Benin,Kamaru da Chadi,matakin da ke kawo tsaiko ga harkokin tattalin arzikin kasashen.