Isa ga babban shafi
Wasanni

An samu tsaiko wajen soma gasar cin kofin kwallon kafar kwararru ta Najeriya

Sauti 10:01
Wasu 'yan wasan Kano Pillars a Najeriya
Wasu 'yan wasan Kano Pillars a Najeriya rfi
Da: Ahmed Abba

Shirin duniyar wasannin na wannan mako tare da Ahmed Abba, ya duba dalilan dasuka janyo aka samu tsaiko wajen soma gasar cin kofin kwallon kafar kwararru ta Najeriya a bana. Wanda ya kamata a fara tun a watan Satumba, amma sai gashi har yanzu shiru kake ji, wasu na danganta matakin da tuhume-tuhume da shugabannin hukumar kwallon kafar Najeriyar kefuskanta, yayin da wasu ke danganta batun da rashin kudi.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.