Isa ga babban shafi
Najeriya

Hadarin jirgin ruwa ya kashe mutane 37 a Bauchi

Jirgin ya kwaso manoma da 'yan kasuwa kafin ya gamu da hatsarin.
Jirgin ya kwaso manoma da 'yan kasuwa kafin ya gamu da hatsarin. Getty Images/Max Milligan
Zubin rubutu: Abdurrahman Gambo Ahmad | Ibrahim Muhammad Malam-Goje
Minti 4

Akalla mutane 37 ne suka riga mu gidan gaskiya a wani hadarin jirgin ruwa da ya faru a kauyen Kuna da ke karamar hukumar Kirfi ta jihar Bauchi a tarayyar Najeriya. Lamarin ya auku ne a ranar Litinin da rana lokacin da jirgin ya dauko manoma da ‘yan kasuwa da ke yankin da abin ya faru. Kuna iya latsa alamar sautin da ke kasa domin sauraren cikakken raahoton da wakilinmu  Ibrahim Malam Goje, ya hada mana.

Talla

Hadarin jirgin ruwa ya kashe mutane 37 a Bauchi

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.