Isa ga babban shafi
Najeriya

Rahoto kan gano man fetur a Bauchin Najeriya

Shugaban Najeriya, Muhammadu Buhari a majalisar dokokin kasar
Shugaban Najeriya, Muhammadu Buhari a majalisar dokokin kasar premiumtimesng
Zubin rubutu: Michael Kuduson
1 Minti

A Nigeria bayan sama da shekaru 20 ana kokarin neman albarkatun man fetur a arewacin kasar, karon farko kamfanin mai na kasa NNPC, yayi shelar gano danyen mai a yankin Futuk da ke jihar Bauchi.To ko yanzu me aka sa a gaba wajen cin gajiyar wannan arziki?Daga Bauchi ga rahoton Shehu Saulawa.

Talla

Rahoto kan gano man fetur a Bauchin Najeriya

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.