Ilimi Hasken Rayuwa

Wani matashi ya kera mota a Bauchi

Samfurin motar da wani matashi daga jihar Bauchin Najeriya ya kera
Samfurin motar da wani matashi daga jihar Bauchin Najeriya ya kera RFI Hausa/Bashir

A cikin shirin 'Ilimi Hasken Rayuwa' na wannan makon, Bashir Ibrahim Idris ya kawo mana hira da wani matsahi da ya kera mota a jihar Bauchi ta Najeriya. A yi sauraro lafiya.

Talla

Wani matashi ya kera mota a Bauchi

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.