Isa ga babban shafi
Rahotanni-Najeriya

An sake bankado wani gidan mari a Adamawa

Muhammadu Buhari, shugaban Najeriya.
Muhammadu Buhari, shugaban Najeriya. REUTERS/Siphiwe Sibeko
Zubin rubutu: Michael Kuduson
Minti 4

Duk da irin yadda ake bankado gidajen mari tare da gurfanar da wadanda ake zargi da daure yaran ba tare da izni ba, har yanzu ana cigaba da samun irin wadannan gidaje a wasu sassan Najeriya.Yanzu haka an sake bankado wani sabon gidan mari a Jahar Adamawa dake Najeriya. Ahmad Alhassan ya aiko mana rahoto daga Yola.

Talla

CORRESPONDENT-AHMAD ALHASSAN-3mins-2019-10-28

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.