Kayayyaki sun yi tsada a Lagos saboda rufe iyaka

Kasuwar shinkafa a Najeriya
Kasuwar shinkafa a Najeriya post-nigeria.com

Al’ummar Najeriya na ci gaba da kokawa kan yadda farashin kayayyaki suka yi tashin goron-zabi a kasuwannin kasar sakamakon matakin da gwamnatin tarayya ta dauka na rufe kan iyakokinta.Sai dai masana tattalin arziki da wasu ‘yan kasuwa na cewa, wannan mataki alheri ne ga kasar.Abdurrahman Gambo Ahmad ya ziyarci daya daga cikin manyan kasuwannin jihar Lagos, inda ya yi mana dubi kan halin da ake ciki .

Talla

Rufe iyaka-Farashin kaya sunyi goron-zabi a Najeriya

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI