Najeriya

Makwabta na ci gaba da guna-guni kan rufe iyakokin Najeriya

Wasu jerin manyan motoci daga Jamhuriyar Nijar da wasu kasashen yammacin Afrika a garin Dan Issa bayan da da Najeriya ta rufe iyakokinta na kan tudu.
Wasu jerin manyan motoci daga Jamhuriyar Nijar da wasu kasashen yammacin Afrika a garin Dan Issa bayan da da Najeriya ta rufe iyakokinta na kan tudu. AFP Photo/BOUREIMA HAMA

Matakin rufe iyaka da Najeriya ta yi tsakaninta da kasashe masu makotaka da ita, na ci gaba da haddasa ce-ce-kuce a tsakanin jama’a.Yayin da wasu ke ganin cewa matakin ya dace, wasu kuwa na ganin cewa ya haddasa mummunan sakamako a fagen tattalin arzikin kasar da kuma na makotanta.A Jamhuriyar Nijar, Maradi na matsayin yankin da ke gudanar da hadada-hadakar kasuwanci ta milyoyin kudade tsakaninta da Najeriya, kuma daga Maradi ga rahoton da Salisu Isa ya aiko mana.

Talla

Rufe iyakokin Najeriya ya haifar da ce-ce-kuce a makwabta

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI