Ra'ayoyi kan rahoton da yace Najeriya ce kasa ta 2 a duniya da ake aurar yara mata

Sauti 16:06
Wasu kananan yara a sansanin 'yan gudun hijira dake garin Yola a arewa maso gabashin Najeriya.
Wasu kananan yara a sansanin 'yan gudun hijira dake garin Yola a arewa maso gabashin Najeriya. AFP/EMMANUEL AREWA

Kamar yadda wata kila kuka ji a cikin labaran duniya, shugaban kasar Bolivia Evo Morales ya yi murabus daga mukaminsa sakamakon takkadamar da ta biyo bayan sake nasarar zabensa, wanda yasa sojan Kasar da ‘Yan sanda janye goyon baya da suke bashi.Gwamnatin Bolivia ta bayyana shirinta na sake gudanar da sabon zabe dan kawo karshen rikicin siyasar Kasar.Kan wannan batu muka baku damar tofa albarkacin baki, a wannan rana ta talata 12 ga Nuwamban 2019.