Tambaya da Amsa

Karin bayani kan kan rabe-raben aikin hako mai a sassan Najeriya

Sauti 20:06
Dandalin kayan aikin kamfanin hakar danyen mai na Royal Dutch Shell dake Bonga a Najeriya.
Dandalin kayan aikin kamfanin hakar danyen mai na Royal Dutch Shell dake Bonga a Najeriya. REUTERS/Royal Dutch Shell/Handout

Shirin Tambaya da Amsa a wannan makon ya tattauna da masana kan batutuwan da masu sauraro suka nemi karin haske akai, ciki har da karin bayani kan rabe-raben aikin hako mai a sassan Najeriya, da kuma tasiri rufe kan iyakokin kasa da kuma kasashen da suka yi amfani da salon wajen karfafa tattalin arzikinsu.