Ilimi Hasken Rayuwa

Matashin Najeriya ya samar da sabuwar fasahar gini 2/2

Wallafawa ranar:

Shirin Ilimi Hasken Rayuwa na wannan makon tare da Bashir Ibrahim Idris ci gaba ne kan tattaunawa da wani matashi dan Jihar Bornon Najeriya, wanda Allah ya baiwa fasahar kirkirar wani irin nau'in bulo na gini, da ake amfani da shi ba tare da rodi ko kuma siminti mai yawa ba wajen ginin.

Engr. Muhammad Kyari tare da wakilinmu Bilyaminu Yusuf.
Engr. Muhammad Kyari tare da wakilinmu Bilyaminu Yusuf. RFIHAUSA/Bilyaminu Yusuf
Sauran kashi-kashi