Najeriya

Najeriya za ta kafa kotunan yakar cin hanci da rashawa

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari.
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari. REUTERS/Siphiwe Sibeko

Gwamnatin Najeriya ta soma tunanin kafa wata Kotu ta musamman da za ta rika hukunta jami’an gwamnati da a ka samu da cin hanci da rashawa.Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya bayyana hakan ne wajen taron da hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta ICPC ta shirya a Abuja.Wakilinmu daga Abuja, Muhammad Kabir Yusuf ya aiko mana da rahoto akai.

Talla

Najeriya za ta kafa kotunan musamman na yakar cin hanci da rashawa

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI