Isa ga babban shafi
Wasanni

Ilahirin tawagogin kwallon kafar Najeriya sun fuskanci koma baya

Sauti 09:34
Guda cikin tawagogin kwallon kafar Najeriya.
Guda cikin tawagogin kwallon kafar Najeriya. Reuters/John Sibley
Da: Azima Bashir Aminu

Ilahirin Kungiyoyin kwallon kafar Najeriya da suka kara a matakan gasar daban-daban na duniya sun sha kaye, yayinda wasu suka gaza kai labarin shiga gasar ma dungurugum, hakan yasa diga ayar tambaya game da ko daga ina matsalar ta ke? Michel Kuduson yayi duba kan batun a cikin shirin wasanni na wannan makon.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.