Masu fama da cutar Noma sun fara samun kulawa a Najeriya

Sauti 10:12
Wani matashi mai suna Bilya dan shekaru 20 da ke fama da cutar Noma a jihar Sokoto ta Arewacin Najeriya.
Wani matashi mai suna Bilya dan shekaru 20 da ke fama da cutar Noma a jihar Sokoto ta Arewacin Najeriya. Claire Jeantet - Fabrice Caterini/INEDIZ

Shirin Lafiya Jari ce tare da Zainab Ibrahim a wannan makon ya mayar da hankali ne kan yadda masu fama da cutar Noma wadda ke farka wani bangare na fuskar mutum suka fara samun tagomashi a Najeriya.