Ilimi Hasken Rayuwa

Yadda digirin bogi ke barazana ga tsarin ilimin Najeriya

Sauti 10:00
Wasu daliban Najeriya da suka kammala digiri.
Wasu daliban Najeriya da suka kammala digiri. The Guardian Nigeria

A cikin shirin Ilimi hasken rayuwa na wannan makon, Bashir Ibrahim Idris ya tabo yadda digirin bogi da daliban Najeriya ke zuwa yi kasashen ketare wani lokacin cikin shekara guda ke matsayin babban kalubale ga tsarin ilimin kasar.