Bakonmu a Yau

Tsaffin gwamnoni a Najeriya za su amayo kudin fansho da suka ci

Wallafawa ranar:

Wata kotu a Lagos da ke Najeriya ta baiwa gwamnatin kasar umurnin karbo kudaden fanshon da ake biyan tsoffin gwamnonin da yanzu haka ke rike da mukamin ministoci ko kuma zama Yan Majalisun tarayya.Alkalin kotun Oluremi Oguntoyinbo ta bukaci ministan shari’a Abubakar Malami da ya kalubalanci dokokin da wasu Jihohi suka yi wanda ya baiwa tsoffin gwamnonin damar karbar makudan kudade a matsayin fansho.Dangane da wannan hukunci, Garba Aliyu Zaria ya tattauna da Farfesa Muntaka usman, masanin shari’a kuma ga abinda ya shaida masa akai.

Is President Buhari an island in Nigeria's ocean of corruption?
Is President Buhari an island in Nigeria's ocean of corruption? ng.gov.jpg
Talla

Tsaffin gwamnoni a Najeriya za su amayo kudin fansho da suka ci

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi