Dandalin Fasahar Fina-finai

'Baban Chinedu' ya koka da yadda ake tafiyar da hukumar tace fina - finai ta Kano

RFI Convida
RFI Convida RFI

Shirin 'Dandalin Fasahar Fina - Finai' tareda Hauwa Kabir ya duba wasu batutuwa a masana'antar fina - finan Hausa, ciki har da korafin Baban Chinedu kan yadda hukumar tace fina- finai ta Kano ke gudanar da aikin ta. A yi sauraro lafiya.

Talla

'Baban Chinedu' ya koka da yadda ake tafiyar da hukumar tace fina - finai ta Kano

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.