Najeriya

Rufe iyakokin Najeriya ya haddasa tsadar batir - Rahoto

Wasu 'Yan Najeriya a birnin Maiduguri, yayin sauraron labarai kan dage zaben shugabancin kasar.
Wasu 'Yan Najeriya a birnin Maiduguri, yayin sauraron labarai kan dage zaben shugabancin kasar. REUTERS/Afolabi Sotunde/File Photo

Rahotanni daga Najeriya sun ce tasirin rufe iyakokin Najeriya na tsawon watanni, ya fara bayyana a bangaren samun labarai da nishadi, inda wani bincike ke cewa tsadar batir na ci gaba da shafar al'adar sauraren radiyo a arewacin kasar.Daga Bauchi, wakilinmu Shehu Saulawa, yayi nazari kan halin da aka shiga cikin rahoton da ya aiko mana.

Talla

Rufe iyakokin Najeriya ya haddasa tsadar batir - Rahoto

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI