Najeriya

Tattaunawa kan yadda ake zargin Buhari da kin mutunta Kotu

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari.
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari. Twitter: @BashirAhmaad

A Najeriya yanzu haka ana ci gaba da tafka mahawara dangane da yadda ake zargin shugaban kasar Muhammadu Buhari da kin mutunta umarnin kotuna.

Talla

Daga hukuncin da ke bayar da umarnin sakin mai bai wa shugaban kasar shawara kan sha’anin tsaro Sambo Dasuki, zuwa sakin jagoran ‘yan Shi’a Ibrahim Elzakzaky, sai kuma yadda jami’an tsaro suka kutsa a cikin kotu domin kame dan takara a zaben shugabancin kasar da ya gabata wato Omoyele Sowore.

Alhaji Abdulkarim Dayyabu shugaban Rundunar Adalci, ya bayyana matsayinsa a game da wadannan zarge-zarge da ake yi wa shugaban kasar

Tattaunawa kan yadda ake zargin Buhari da kin mutunta Kotu

.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.