Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare

Ra'ayoyi kan kashe jami'an kungiyar agajin Faransa da Boko Haram tayi

Wallafawa ranar:

Kungiyar agajin kasar Faransa ta Action Against Hunger ta sanar da kashe jami’an ta guda 4 da kungiyar Boko Haram tayi garkuwa da su tun a watan Yuli.Kisan ya gamu da suka daga Majalisar Dinkin Duniya da shugaban Najeriya Muhammadu Buhari da kuma kungiyar agajin dake taimakawa mutane 300,000 da rikicin Boko Haram ya tagayyara.Kan wannan batu muka baku damar tattaunawa a wannan litinin.

Yadda wasu mutane kan maida hankali wajen amfani da wayoyinsu don bayyana ra'ayoyi ko neman sanin halin da duniya ke ciki.
Yadda wasu mutane kan maida hankali wajen amfani da wayoyinsu don bayyana ra'ayoyi ko neman sanin halin da duniya ke ciki. ©REUTERS/Kacper Pempel/Illustration
Sauran kashi-kashi