Isa ga babban shafi
Najeriya

Gwamnatin Borno ta kaddamar da farautar masu safarar mutane

Wasu 'yan gudun hijira da rikicin Boko Haram ya tagayyara a sansanin Gubio dake Maiduguri.
Wasu 'yan gudun hijira da rikicin Boko Haram ya tagayyara a sansanin Gubio dake Maiduguri. OCHA/Leni Kinzli
Zubin rubutu: Nura Ado Suleiman
Minti 4

A wani mataki na magance safarar mutane a shiyyar Arewa da ke neman zaman ruwan dare, gwamnatin jihar Borno ta tashi haikan wajen farautar masu safarar mutanen zuwa wasu sassan Najeriya da ma kasashen waje.Wakilinmu daga garin Maiduguri Bilyaminu Yusuf ya hada mana rahoto akan lamarin.

Talla

Gwamnatin Borno ta kaddamar da farautar masu safarar mutane

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.