Sojojin Najeriya sun halarci kasuwar Baje-koli a Kano
Wallafawa ranar:
Sauti 09:59
Shirin kasuwa akai miki dole na wannan mako tare da Ahmad Abba ya yi dubi ne kan hada-hadar baje koli da ta gudana a jihar Kano dake arewacin tarayyar Najeriya, bukin na karo na 40 da ake shiryawa kan janyo hankulan yan kasuwa daga ciki da wajen Najeriya musamman ma makwabtan kasashe.Inda a wannan karo rundunar sojin Najeriya ma ta baje kolinta a kasuwar.