Rufe iyakokin Najeriya ya farfado na numan shinkafa

Yadda ake noman shinkafa a kauyen Saulawa a arewacin Najeriya
Yadda ake noman shinkafa a kauyen Saulawa a arewacin Najeriya REUTERS/Joe Brock

Rufe kan iyakokin ta da gwamnatin Najeriya ta yi na tsawon watanni yanzu haka, ya zama tamkar gobarar Titi, inda wasu mazauna kauyukan jihar sokoto ke ta samun arziki sakamakon aikin sarrafa shinkafa da suke yi.Kamar yadda za'aji cikin wannan rahoto da wakilin mu na Sokoto Faruk Muhammad Yabo ya aiko mana bayan ziyar da ya kai kauyen Mil Goma daya daga cikin wuraren da ake sarrafa shinkafar gida.

Talla

Rufe iyakokin Najeriya ya farfado na numan shinkafa

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.