Ban yarda sojoji su kwashe al'ummomin Mainok da Jakana ba - Zulum
Wallafawa ranar:
Gwamnatin Borno ta kekasa kasa ta hau kujerar naki kan yunkurin Sojojin Najeriya na kwashe al’ummomi garuruwan Mainok da Jakana da ke kan hanyar Maiduguri zuwa Damaturu a karamar hukumar Kunduga saboda zargin da sojin ke musu na cewar mutanen garuruwan suna boye ‘yan ta’adda da ke kai hare-haren da kaiwa Sojojin Najeriya kwanton bauna. Daga Maiduguri wakilinmu Bilyaminu Yusuf ya hada mana rahoto.Kuna iya latsa alamar sauti dake kasa don sauraron rahoto akai.
Bazan bar sojoji su kwashe al'ummomin Mainok da Jakana ba - Zulum
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu