Shirin 'Tambaya Da Amsa' tare da Michael Kuduson ya amsa tambaya kan yadda kungiyar Transparency International ke fitar da alkalumma kan rashawa

Microphone
Microphone Brendan Smialowski / The Smialowski Image Archive / AFP

A cikin shirin 'Tambaya Da Amsa' tare da Michael Kuduson, masana sun amsa tambayoyin da masu sauraro suka aiko cikin shirin ciki har da aubuwan da kungiyar Amnesty International ke la'akari da su wajen fitar da kasashen da rashawa ta yi katutu a duniya.

Talla

Shirin 'Tambaya Da Amsa' tare da Michael Kuduson ya amsa tambaya kan yadda kungiyar Transparency International ke fitar da alkalumma kan rashawa

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.