Al'adun Gargajiya

Bikin murnar cikar mai martaba Sarkin Zazzau shekaru 45 bisa karaga

Sauti 10:14
Mai martaba Sarkin Zazzau Alhaji Dr Shehu Idris ya cika shekaru 45 bisa karagar mulki.
Mai martaba Sarkin Zazzau Alhaji Dr Shehu Idris ya cika shekaru 45 bisa karagar mulki. YouTube

Shirin Al'adunmu na gargajiya a wannan makon yayi tattaki ne zuwa masarautar Zazzau, inda aka yi bikin murnar cika shekaru 45 bisa karagar mulkin masarautar da Mai Martaba Sarkin na Zazzau Alh. Dr Shehu Idris yayi.