Wasanni

Gasar kwallon kafa ta kankama a Borno

Wallafawa ranar:

Shirin Duniyar Wasanni na wannan karon yayi tattaki zuwa jihar Borno a arewa maso gabashin Najeriya mai fama da rikicin Boko Haram, inda a yanzu gasar kwallon kafa ta farfado da karsashinta duk da fuskantar matsalolin tsaro.

Kwallon kafa.
Kwallon kafa. Reuters/Jason Cairnduff