Lafiya Jari ce
Matakan da Najeriya ke dauka don dakile annobar Coronavirus
Wallafawa ranar:
Kunna - 10:05
Shirin Lafiya Jari Ce na wannan makon yayi nazari ne kan bullar annobar murar mashako ta Coronavirus a Najeriya, da kuma irin matakan da kasar ke dauka don dakile haduwar annobar.