Makarantun gwamnati na fuskantar koma baya a Najeriya

Wasu dalibai a wata Makaranta da ta ci wuta a garin Maiduguri
Wasu dalibai a wata Makaranta da ta ci wuta a garin Maiduguri AFP

A Najeriya rashin kyakkyawan yananyi a makarantun gwamnati na haifar da koma baya ga ilimin Boko a wasu jihohi musamman na arewacin kasar.Faruk Mohammad Yabo ya duba mana yadda matsalar take musamman a jihar Sokoto inda gwamnati ta ki biya wa ‘yan aji shida na makarantun sakandare kudaden jarrabawar kammala makaranta.Ku danna alamar sauti dake kasa don jin rahoton.   

Talla

Makarantun gwamnati na fuskantar koma baya a Najeriya

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI