Wasanni

Karancin kayayyakin kula da lafiya a filayen wasan Najeriya

Wallafawa ranar:

A ckin shirin 'Duniyar Wasanni' Abdurrahman Gambo Ahmad ya yi nazari kan yadda ake samun matsalar karancin kayayyakin kula da lafiya ko rashin su a filayen wasannin Najeriya.

ministan matasa da wasanni a Najeriya, Sunday Dare
ministan matasa da wasanni a Najeriya, Sunday Dare Daily Trsut