Isa ga babban shafi
Najeriya

Almajiran Sokoto za su fara bara irin ta Indonesia

Wasu almajirai da ke karatu gami da bara a arewacin Najeriya
Wasu almajirai da ke karatu gami da bara a arewacin Najeriya tribuneonlineng.com
Zubin rubutu: Abdurrahman Gambo Ahmad
Minti 4

A yayin da gwamnonin arewacin Najeriya ke kokarin dakatar da barace-baracen da almajirai ke yi a jihohinsu, su kuwa almajirai na ci gaba da tururuwa domin shiga birnin Sokoto, bayan da mahukuntan jihar suka sanar da cewa za su kaddamar da wani sabon tsarin amajiranci mai kama da wanda ake yi a kasar Indonesia. Kuna iya latsa alamar sautin da ke kasa domin sauraren cikakken rahoton Faruk Mohammad Yabo.

Talla

Sokoto za ta bullo da tsarin almajirci irin na Indonesia

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.