Bakonmu a Yau

Farfesa Isa Abubakar Sadiq kan matakin Najeriya na yaki da coronavirus

Sauti 03:33
Filin tashi da saukar jiragen saman Murtala Mohammed dake jihar Legas a Najeriya
Filin tashi da saukar jiragen saman Murtala Mohammed dake jihar Legas a Najeriya REUTERS/Akintunde Akinleye/File Photo

Gwamnatin Najeriya ta haramta zirga zirga tsakanin ta da kasashe 13 da cutar coronavirus ta yiwa illa domin kare al’ummar kasar ta bayan ta sanar da Karin mutane 5 da suka kamu da ita.Wasu Yan kasar dai na cewa lokaci ya yi da zata rufe iyakokin ta baki daya ga duniya.Dangane da wannnan batu, Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da Farfesa Isa Abubakar Sadiq na Cibiyar yaki da cututtuka dake Kano kuma ga yadda zantawar su ta gudana.