Kasuwanci

Halin da 'Yan Fansho ke ciki a Tarayyar Najeriya

Sauti 09:58
Hoton wani mai kirgen takardar kudin Naira na Najeriya.
Hoton wani mai kirgen takardar kudin Naira na Najeriya. REUTERS/Akintunde Akinleye

Shirin "Kasuwa a kai miki Dole" na wannan makon ya mayar da hankali ne kan matakin nazarin yadda batun tsarin kudin Fansho yake a tarayyar Najeriya, la'akari da irin matsalolin da masu karbar fansho ko iyalansu suke fuskanta a kasar.