Isa ga babban shafi

'Yan gudun hijirar Boko Haram na tsaka mai wuya saboda coronavirus

'Yan gudun hijirar Mauritaniya a kasar Senegal
'Yan gudun hijirar Mauritaniya a kasar Senegal GEORGES GOBET/AFP
Zubin rubutu: Bilyaminu Yusuf | Ahmed Abba
Minti 4

Takunkumin hana zirga zirga da gwamnatocin kassashen duniya suka dauka sakamakon yaduwar cutar coronavirus, ya jefa 'Yan gudun hijirar da rikicin Boko Haram ya shafa a Najeriya cikin halin kakanikayi saboda tallafin da suke samu daga hannun su.Kuna iya latsa alamar sauti dake kasa don jin rahoto daga wakilinmu na Maiduguri Bilyaminu Yusuf, kuji halin da 'yan gudun hijirar ke ciki.

Talla

'Yan gudun hijirar Boko Haram na tsaka mai wuya saboda coronavirus

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.