Isa ga babban shafi
Najeriya

Annobar Coronavirus ta tilastawa Najeriya ta zaftare kasafin kudinta

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari.
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari. Femi Adeshina/ Facebook
Zubin rubutu: Nura Ado Suleiman

Gwamnatin Najeriya ta bayyana shirin rage kasafin kudinta daga naira Triliyan 10 zuwa naira Triliyan 8 da rabi sakamakon cutar coronavirus da ya yiwa tattalin arzikin duniya illa.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.