Wasanni

Annobar Coronavirus ta dagula jadawalin wasanni daban daban

Wallafawa ranar:

Shirin Duniyar Wasanni na wannan lokacin ya duba yadda annobar murar Coronavirus ta haifar da tsaiko kan wasanni daban daban a fadin duniya, gami da jirkita jadawalinsu. Shirin ya tattauna da masana kan makomar sha'anin wasannin muddin aka gaza shawo kan annobar a kasa da watanni 2.

Daya daga cikin filayen wasanni a nahiyar Turai da annobar Coronavirus ta tilasta kauracewa.
Daya daga cikin filayen wasanni a nahiyar Turai da annobar Coronavirus ta tilasta kauracewa. Reuters
Sauran kashi-kashi