Najeriya-Coronavirus

First Bank ya fara daukar matakan hana yaduwar cutar Corona

Nigeria Health workers combating Coronavirus
Nigeria Health workers combating Coronavirus Quartz

Bankin kasuwanci na First Bank a tarayyar Najeriya ya fara aiwatar da matakan kariya game da annobar cutar Corona, ta hanyar kayyade yawan mutanen da za su shiga cikin harabarsa, baya ga amfani da naurar gwajin zafin jiki, da kuma wanke hannaye kafin shiga, duk dai karkashin matakan hana yaduwar cutar coronavirus da ta shiga kasar ta kuma hallaka mutum guda kawo yanzu cikin kusan mutum 30 ko fiye da suka kamu.Ga rahato da Umma Yunusa da ta halarci bankin.

Talla

First Bank ya fara daukar matakan hana yaduwar cutar Corona

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.