Bakonmu a Yau

Dr Husseini Mongono kan sabon harin Boko Haram da ya kashe Sojin Najeriya 70

Wallafawa ranar:

Rahotanni daga Arewa maso gabashin Nigeria na cewa sojan kasar akalla 70 suka gamu da ajalinsu a wani kazamin hari da ake zargin mayakan kungiyar Boko Haram suka kaishi a kauyen Gorgi na jihar Borno.Bayanai nan una wannan na daga cikin hare-hare mafi muni da aka kaiwa sojan Nigeria a tashi guda. Garba Aliyu Zaria ya tuntubi Dr Husseini Mongono masanin tsaro da ya fito daga yankin wai shin lamarin hare-haren bai basu tsoro.

Wasu Sojin Najeriya.
Wasu Sojin Najeriya. REUTERS/Emmanuel Braun
Sauran kashi-kashi