Kasuwanci

Halin da 'Yan Fansho ke ciki a Tarayyar Najeriya kashi na II

Sauti 09:58
Hoton wani mai kirgen takardar kudin Naira na Najeriya.
Hoton wani mai kirgen takardar kudin Naira na Najeriya. REUTERS/Akintunde Akinleye

Shirin "Kasuwa a kai miki Dole" na wannan makon ya daura ne kan shirin makon da ya gabata, wanda ya mayar da hankali kan halin yadda batun tsarin kudin Fansho yake a tarayyar Najeriya, la'akari da irin matsalolin da masu karbar fansho ko iyalansu suke fuskanta a kasar.