Kano na shirin rufe iyakokinta saboda coronavirus

A wani mataki na rigakafin bullar cutar sarkewar numfashi ta Coronavirus a jihar Kano dake arewacin Najeriya, gwamnatin jihar ta ce za ta rufe duk wasu hanyoyin shiga birnin daga Juma'an nan.Gwamnatin ta dauki matakin ne duk kuwa da cewar har yanzu ba'a samu bullar cutar a jihar ba. Kuna iya latsa alamar sauti da ke kasa don sauraron rahoton da Wakilin mu na Kanon Abubakar Abdulkadir Dangambo ya aiko Mana.

Abdullahi Umar Ganduje, gwamnan jihar Kano a Najeriya.
Abdullahi Umar Ganduje, gwamnan jihar Kano a Najeriya. kanostate.gov.ng
Talla

Kano na shirin rufe iyakokinta saboda coronavirus

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI