Najeriya-Coronavirus

Coronavirus ta hana Sallar Juma'a a Abuja ta Najeriya

Masallacin Juma'a.
Masallacin Juma'a. ML/RFI

Karon farko, a tsawon shekaru, a yau musulmi ba su samu damar gudanar da sallar juma’a ba a birnin Abuja na tarayyar Najeriya, wannan kuwa sakamakon irin matakan da mahukuntan suka dauka domin hana yaduwar cutar Coronavirus.Wakilinmu daga Abujan Muhammad Sani Abubakar na dauke da karin bayani a wannan rahoto.

Talla

Coronavirus ta hana Sallar Juma'a a Abuja ta Najeriya

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.