Isa ga babban shafi
Najeriya

Zan zama mai adalci bayan na warke daga coronavirus- Gwamnan Bauchi

Gwamnan jihar Bauchi Bala Mohammed.
Gwamnan jihar Bauchi Bala Mohammed. The Guardian Nigeria
Zubin rubutu: Abdurrahman Gambo Ahmad | Bashir Ibrahim Idris
Minti 2

Gwamnan jihar Bauchi da ke Najeriya, Sanata Bala Muhammed Kaura, ya yi al'ummar jihar jawabi ta kafar bidiyo daga inda ya killace kansa bayan ya kamu da cutar coronavirus, inda ya bayyana cewa, ya koyi darasi daga wannan cuta kuma da zaran ya warke, mutanen Bauchi za su ga wani sabon Kaura mai adalci.

Talla

Kuna iya latsa alamar sautin da ke kasa domin sauraren bayanin da gwamnan ya yi.

Muryar Kauran Bauchi

 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.