Najeriya

Matashin da ya kera na'urar numfashi a Bauchi

Injiniya Faisal Sani Bala da ya kera na'urar Ventilator a Bauchi
Injiniya Faisal Sani Bala da ya kera na'urar Ventilator a Bauchi RFI Hausa

Wani matashin injiya da ke Jami'ar ATBU ta Bauchi a Najeriya, ya kera na'urar taimaka wa marasa lafiyar shakar numfashi  da ake kira 'Ventilator' a harshen Turancin Ingilishi, a daidai lokacin da kasashen duniya masu tasowa ke fama da karancin irin wannan na'ura, yayin da a yanzu ake matukar bukatar ta saboda annobar coronavirus.  

Talla

Sashen Hausa na RFI ya ziyarci Injiniya Faisal Sani Bala wanda malamai ne a Jami'ar ta Abubakar Tafawa Balewa, inda ya yi mana cikakken bayani kan yadda na'urar ke aiki, yayin da ya bayyana kalubalen da ya fuskanta a yayin hada wannan na'urar ta Ventilator.

Kuna iya latsa alamar sautin da ke kasa domin sauraren cikakkiyar hirar da Ibrahim Malam Goje ya yi da injiniya Bala.

Injiniya Bala da ya kera na'urar Ventilator a Bauchi

 

 

 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.