Coroanvirus: Halin da Kano ta shiga bayan soma aikin dokar hana jama'a fita

Sauti 10:00
Daya daga cikin titunan birnin Kano, yayinda dokar hana jama'a fita ke aiki, don dakile yaduwar annobar coronavirus.
Daya daga cikin titunan birnin Kano, yayinda dokar hana jama'a fita ke aiki, don dakile yaduwar annobar coronavirus. RFI Hausa/Abubakar Isa Dandago

Shirin Kasuwa a kai miki dole na wannan mako tare da Ahmed Abba, yayi tattaki zuwa jihar Kano, inda ya duba halin da al'ummar jihar suka shiga bayan soma aikin dokar hana fitar da gwamnati ta kafa, domin dakile yaduwar annobar coronavirus.