Ilimi Hasken Rayuwa

Matashin da ya kera na'urar numfashi a Bauchi 2/2

Sauti 10:42
Injiniya Faisal Sani Bala, matashin da ya kera na'urar numfashi.
Injiniya Faisal Sani Bala, matashin da ya kera na'urar numfashi. RFI Hausa

Shirin Ilimi Hasken Rayuwa na wannan makon tare da Bashir Ibrahim Idris ya dora ne kan tattaunawa da wani matashin injiniya kuma malami a Jami'ar Abubakar Tafawa Balewa da ke jihar Bauchi a Najeriya, Engr. Faisal Sani Bala, wanda ya kera na'urar Ventilator da ke taimaka wa mara lafiya wajen shakar numfashi a daidai lokacin da kasashen Afrika ke fama da karancin na'urar duk da cewa, a irin wannan lokacin na annobar coronavirus aka fi bukatar na'urar.